Application na korar Aljanu ko sihiri ( RUQ'YAH) A kowa ce waya 2022

 



Assalamu alaikum barkan mu da dare yau darasin mu yana da amfani sosai. Domin application ne na Ruq'yah abinda y danganchi aljanu ko sihiri da sauran su.

Amfanin application din zaka iya kunnawa shi ya karanta ma dukkanin addu'o'in domin korer duk wara rashin lafiya kowani yanayi wanda ba'a saba ji a jiki ba. sannan zaka iya karantawa da kanka ko kuma ka hada duka biyu kana karantawa shima application din yana karantawa.

Saboda application din babu wani wahala acikin sa kawai kuje ku dakko application din ga links din sa chan a kasa. Zakuga na rubuta Download.

👇👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post