Daga yanzu an daina kiran ka da Private number abin mamaki😊😊



Assalamu alaikum ina yi muku barka da wannan lokachi. Yan'uwa yau darasin mu mai tsada ne wanda ya kamata ace kasan dashi sannan ka mallaki wannan application domin kare kanka daga wasu abubuwan da suka shafi kiran waya.!

Duk da na ja ku da surutu ban ma fada muku asalin aikin application din ba.

Da yawa zakaga wasu mutanen inda basuyi save din number ba kwata-kwata kira baya shiga cikin wayar su. Musamman manyan mutane ko wanda aka dan sanshi a gari kamar Cele kenan😃. To zanyi muku bayani a kasa da kuma yanda zaka mallaki application din

Wannan application zai taimake ka ka rufe wasu hanyoyi wanda zan dan lissafa muku guda biyu haka.! Zak iya rufe duk wata private number ta daina shigowa wayar ka babu wanda zai boye number ya kira ka sannan kiran ya shigo wayar ka. Abu na biyu zaka iya kashe duk wata number wadda bakayi save din ta a cikin wayar ka ba zai shgo ba. 

Nasan da yawa mutane zasuyi mamakin wannan application to wallahi ba iya nan ya tsaya ba. akwai abubuwa da yawa wanda application din yake da su.

Da zarar ka mallaki application din sannan ka saita shi zaiyi ma abinda baka taba tunani ba.

Saboda haka sai kayi kokarin mallakar wannan application sannan ka saita shi.

Na ajje link din a kasa zakaga na rubuta Download to sai ka taba sannan ka sauke app din a wayar ka.

Idan zaka saita application din bayan ka gama bude shi kamar yanda muka saba bude sabon application nomal bayan ya bude to zaka lura da wasu layika uku a sama bangaren hannun daman ka. Idan ka taba zakaga setting sai ka taba to aciki zaka saita abinda kake so yayi ma amfani a wayar taka.




bayan ya bude ma zakaga SETTING sai ka taba


To idan ka kunna wannan gurin kmar yanda na nuna muku acikin hoton da yake sama shine zaka hana duk wata number ta kira ka inde bakayi save din ta a wayar ka ba.


Shi kuma wannan hoton na sama idan ka kunna daidai inda ka gani shine zaka rufe duk wani kira inde an kulle number babu kai babu takura daga yau.

Anyi maganin Yammata masu takura😃



Da sauran abubuwa da suke acikin wannan application mai muhimmanchi.

Ga link din sa nan a kasa sai ka taba ka sauke a wayar ka


Download


 DOWNLOAD

Previous Post Next Post