Google sun fitar da app ma musulunchi sunfi kowane amfani a wannan shekarar 2022


 Assalamu alaikum!. Yan'uwana musulmai yau darasin abinda ya dangance mu ne domin na addinin muslunchine. 

Wasu application masu matuqar amfani garemu da kuma rayuwar mu na kawo mana wanda kamfanin Google da kansu sukace sunfi kowane app amfani. To kaga inde suma zasuyi wannan tunanin ina ga kai mai takama da muslunchin.

Application me guda uku wanda dukkan su ya kamata ka mallake su. Zan jero aiyukan su sannan achan kasa zan ajje muku links din su.

Application na farko dukkanin abinda ya danganchi qur'ani ne da yanda zaka karanta da da kuma sauraro ko kuma koyon qur'anin baki daya. Kaga ya kamata ka mallake shi.

Application na biyu abinda ya danganchi addu'o'i ne wanda ya kamata ace ka iya su domin kariya ga dukkan wasu masifu da hadisan manzon Allah ( S A W). Yanda zaka iya karantawa ko ka koya da dai sauran su.

Application na uku zai baka damar gane alqibla koda acikin daji kake domin ka bautawa mahaliccin mu. Da wasu tasbihai da ya kamata ka koya domin yafiya ga wanda yayi mu baki daya.

Wadannan app tuntuni nayi bayanin su a acikin video wamda ya kamata ko kaima kayi share din wannan rubutu domin yan'uwa suma su amfani baki daya.

A kasa zakaga Download 1 da 2 da kuma 3 duk inda kaga 1 to qur'ani ne na biyu kuma na addu'o'i ne na uku kuma shine na alqibla kamar de yanda nayi muku bayani dalla-dalla.

👇👇👇👇👇👇

Download 1


Download 2


Download 3

Video

Post a Comment

Previous Post Next Post