Gravity zata qawata ma fasalin wayar ka

 



Assalamu alaiku barkan mu da wannan yanayi na dan sanyi-sanyi!. Yau yan'uwa wani application na kawo muku wanda zai baka damar chanja design din wayar ka. Magana nake akan luncher wadda zata chanja launin wayar ka. Kamar yanda kuka gani acikin video wannan shine darasi na farko akan luncher din da zata taimaka maka ka dinga wasa da duk wani application kamar yanda kuka gani acikin videon. 

Gaba daya wannan luncher babu wani wahala wajen install din ta . Sannan zaka burge dukkanin abokanan ka da duk wanda ya kalli wayar ka a lokachin.

Da yawa  zakaga wani abu acikin wata wayar sai kyi tunanin wayar taka qarama ce bazai yiyu kayi a wayar ka ba. Hakan yasa na binciko mana wannan application wada zatayi saukin sarrafawa a kowace kalar waya sannan koda mai babbar waya ya gani zayyi manakin ya akayi wayar ka takeyin irin wannan abin na ban mamaki.

A kasa zakaga na rubuta Download sai ka taba domin sauke app din a wayar ka. Gaba daya application bashi da wani nauyi saboda haka ga link din nan a kasa

👇👇👇👇👇

Download

Download

Download

Previous Post Next Post