Hanyoyi Hamshin (50) da ake samin kudi ta ciki

 Assalamu alaikum!. Yau na kawo mana dukkanin wasu hanyoyi ko nace apps wanda ake samin kudi ta ciki. Zakaga da yawa yan'uwan mu suna buqatar suga sun fara samin kudi ta hanyar da ta dace. Kuma ta wayar hannu amman gaba daya zakaga basu san takamaiman ta inda zasu fara ba.

To yau zan lissafa muku wasu hanyoyi wanda kowane ya kamata aciki koda guda daya ne kaje ka gwada. 

Sannan ka sami karin bayani akan su. Saboda dukkan abubuwan nan na tabbata sun hada dukkan abubuwan da muke yi na yau da kullum. Abinda yasa nace haka shine. Na tabba ta idan baka iya yin video ba to ka iya rubutu shina idan baka iya ba to ka iya voice. To acikin abubuwan da zan lissafo kowannen su akwai abinda suka kunsa. Wanda nima kaina akwai wadanda nakeyi kuma ina samun kudi da su guarantee.

Wadannan abubuwa sune a kasa.

Kowanne zan fada irin aikin da  

       SELLING OLD STUFF

      1)Bookscouter

  1. Dealo
  2. Craiglist
  3. Vinted
  4. Way
  5. Fb marketplace
  6. Wish


WRITING SERVICE


  1. Mental floss
  2. Pro blogger
  3. Contently
  4. Listverse


PROOF READING

  1. Gramlee
  2. Scribendi
  3. Scribber
  4. Prootreadanywhere


SELLING PHOTOS

  1. Foap
  2. Adobe stock
  3. Shutterstock
  4. Alamy


VIDEO ADS

  1. Youtube
  2. Twitch
  3. Dailymotion


VOICE WORK

  1. Voices.com
  2. Voive bunny
  3. Voive 123
  4. Snap recording


PHYSICAL TASKS

  1. Taki
  2. Dolly
  3. Bellhops
  4. Lawn love


ONLIE SURVEYS

  1. Swag bucks
  2. Cashkarma
  3. Mypoints
  4. Inbox dollars
  5. Vip voice


WRITIG (EBOOKS)

Sqribble

 

Wadannan da na lissafo duka application ne da kuma website da ake samun kudi da su. Sai kayi kokarin ziyartar wanda kake ganin yayi daidai da ra'ayin ka sannan kayi bincike sosai a akan sa.

Domin gudun mistake din rubutu zan dora muku su acikin hoto sai kuyi kokari wajen samar wa kanka abinyi a wayar hannu.



Previous Post Next Post