iUnlocker Zaka gane matsalar wayar ka koda ta sata ka siya

 Assalamu alaikum yan'uwa kamar de yanda muka saba kawo muku hanyoyi masu amfani haka ma yau munzo muku da wani website mai matuqar amfani wanda zai kare kanka daga siyan wayar sata da kuma a cuce ka. Ina magana ne akan wayar iphone da dama ana samin irin wadannan matsalar mutum ya kan sayi waya amman sai ta zama ta sata ce kuma koda ace sabuwa ya saye ta sannan da kansa ya bude ta. 

Hakan yasa na kawo mana wani wesbite din da zai baka damar tabbatar da wayar da ke hannun ka ko wacce zaka siya shin ta sata ce ko kuma akwai wata matsala akan ta domin gujewa matsala.

Farko de zaka nemo IMEI number wayar ta hanyar dannan (*#06#) zaka ga IMEI number sannan kuma idan sabuwa ce kafin ka bude ta sai ka duba jikin kwalin ta shima nan zaka ga IMEI number to bayan ka ga IMEI number sai ka shiga website din sai ka saka duk zai baka bayanai akan wannan wayar koda ace wayar sata ce ko kuma tsohuwa ce aka saka ta acikin kwalin.

 Zan ajje muku link din cikakken videon a kasa da kuma sunan website din duk da yake idan ka bude videon duk zai nuna ma yanda zaka ga FULL din komai.

Zan fara ajje muku link din videon sai ku kalli gashi nan a kasa.

Kawai kana taba wa videon zai bude ma

👇👇👇👇👇👇



Shi kuma sunan website din shine👉👉 (iUnlocker).

Previous Post Next Post