Sabbin application biyu sun fi kowane amfani a shekarar 2022

 


Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a wani sabon darasin.

Kamar de kullum wani application ko nace wasu applications guda biyu na kawo muku wanda sukafi kowane app amfani a wannan shekarar 2022.

Applications ne da suke magance matsaloli da dama kamar bangaren daukar bayanai musamman ayi hakin din camerar ka a dauki video ko hoto bak sani ba. 

Application na gaba ko na biyun zai vaka damar record ko daukar duk wani keyboard history.

 Nasan da yawa basu fahimchi bayanin ba amman zan qara fito muku da bayanin insha Allah . Amman ka karanta  rubutun gaba dayan sa.

Acikin videon na fara yi muku bayani kan application na daukar duk wani abu da aka rubuta a cikin waya. Shi wannan app zaka iya sakawa mutum a wayar sa kamar matar ka haka. to duk wani abinda da ta rubuta zaka ganshi acikin apps din bana tare da ta sani ba koda kuwa password din ta ne.

Za'a iya sakawa wani tsoho ko mutumin da bashi da lafiya idan baya iya magana. Domin ganin wani sirrika na bankin sa ko wani rubutu da ake so a gane a wajen sa.

Amman ganin videon zai fi baka damar fahintar wannan bayani na application din.

Application na biyu zai bak damar gane duk wata hanya da ake daukar bayanan ka ko sirrin ka ta camera. Koda ace application ne ko website. Da zarar ka mallaki application din a wayar ka to inda ka kunna app din zaka ga alama a sama kamar alamar camera blue karama ta fito. Masu amfani da Whatsapp GB da kuma irin su vidmate ki gwada zaku fahimchi bayani na.

Link din application din duka suna kasa sai kuje ku sauke su a wayoyin ku.

Zakuga na rubuta Download 1 da kuma Download 2 kowane banbanchi akan na farko da na biyu ne application din.

👇👇👇👇👇👇👇

Download 1


Download 2

Previous Post Next Post