Wannan website din zai kare ka daga hakimg

 Assalamu alaikum yau ma kamar kullum na kawo muku wani website wanda zai baku damar kare kanku daga hacking domin ganin yanda ake ta yawo da wasu link wanda zaku ga ana cewa za'a baku kudi ko wani tallafi. To ire-iren wannan website din ko link din ana yin su ne domin aga wani sirri naku musamman ayi muku hacking din wani abu na social media din ku.

Hakan yasa nayi muku wannan darasi mai matuqar amfani wanda zai baku damar tan-tance dukkan wasu links wanda aka turo muku. 

Da zarar kun shiga wannan website din zaku saka shi link din da kake sonka shiga sai ka yi pasted sin wannan link din a website din. Shi website din zai tabbatar ma da gaskiyar wannan link din.

Saboda haka zan ajje muku sunan wannan website a kasa sai kuje kuyi search din sa a  browser ku.

👇👇👇👇

totalvirus.com

Previous Post Next Post