Website guda biyu zasu damar iya sana'a a online

 


Assalamu alaikum' Barkan mu da wannan lokachi. Ya dan sanyi-sanyi?. Ai wanda basu da aurw jikin su zai fada musu a cikin wannan yanayi da sanyi😃 Allah de ya kyuta ameen.

Yau darasin mu na kawo mana hanyoyi biyu da zaka iya samin dan na kashe wa a wayar ka ko computer Domin wasu website ne guda biyu da na kawo muku su kamar yanda nayi bayani acikin videon. Sannan zan yu muku bayanin yanda zaku iya samin kudi da kowane daga ciki insha Allah.

Website na farko zai baka damar koyin rubutu a keyboard na comouter ko na waya. Zaka kware sosai wajen iya kowane rubuta kalma batare da kana shan wuya gurin sauri ba.

To shi amfanin sa shine akwai website din da dama wanda suke bada damar yin rubutu na wani adadi kuma ana samun kudi dasu kamar irin ( UPWORK) ka ziyarce shi.

Website na biyu shine na siyar da DATA ko recharge card na kowane layi mai sauki da sauran exampin wannan website mai suna kktechdata.com yana da sauki wajen siyar da kayayyakin sa domin saukakawa al'umma.

Saboda haka de na tabbata kunga yanda cikkaken bayanin a cikin video.

Sannan ga sunayen website din nan a kasa.

Website na farko ga sunan sa👉👉👉 zyt.pe

website na biyu kuma 👉👉👉 www.kktechdata.com

Previous Post Next Post