Website na zanen gida da filaye a kyuta



Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa a yau a sabon darasin namu!.
Yan'uwa yau darasi ne kan wani website da zai baka damar iya ko kanayin Drawing na dukkanin gine-gine kamar da yanda zaka zana filaye da sauran su.
Dukkanin magina suna amfani da wasu hanyoyin da sukeyi zanan gida ko wani Plaza ko filaye kafin a fara gina. To duk da de mun sani akwai software ta computer mai suna AUTOCAD wadda ake amfani da ita wadda take bada damar zanan dukkanin wani gini kafin a gina sa.
To yau wani websit ne na kawo mana zai baka damar amfani da shi wajen zane-zanen gidaje da filaye acikin wayar ka batare da kayi amfani da computer ba.
Tuntuni na ajje muku videon a facebook page dina kuma nasan da yawan ku kunnkalli wannan video.
Saboda a haka a kasa zaku ga nace ga sunan website din shine zakaje browser kayi searching domin amfani da shi.

Ga sunan website din
👇👇👇👇👇
SMARTDRAW.COM
Previous Post Next Post