World cup qatar

 Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi.

A gurguje na kawo mana wani wesbite da zaka iya kallon ball musamman Worldcup din da akeyi a wannan lokachin.

Kaje kasa zan ajje muku full videon yanda zakayi amfani da wannan website sannan a chan kasa zan rubuta muku sunan website din.

Amman ganin full din videon shine zai baka damar saukakawa wajen bude website din da kuma kullin ball din a saukake.

Akwai application da kuma website da yawa wanda ake kallon kallo aciki sai de mafi yawanchin su a gaskiya wasu sun sabawa ka'idar google saboda suna daukar bayanai bayan nan kuma zakaga suna tallan abin iskanchi a ciki.

To shi wannan website din babu ko daya aciki saboda sai da nayi bincike sosai akan sa sannan nayi muku video akai.

Ga videon nan a kasa

👇👇👇👇👇


Bayan nan a kasa ga sunan website din duk da de acikin videon nayi muku full bayani


Suann website din

👇👇👇👇

Score808.Com

Previous Post Next Post