Yadda zaku bibiyi mutum ta number wayar sa

 Yadda zaku bibiyi kiran wayar mutane



Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu?


Haƙiƙa muna matukar jin dadin yadda kuke kasancewa tare damu a koda yaushe muna godiya sosai da sosai.


A yau cikin shirin namu munzo muku ne da bayanin wani application wanda zaku iya bibiyar number waya dashi.


Wannan application din zai taimaka muku wajen gano gurinda aka kiraku da number waya.


Sauda yawa mutane suna iya kiranku da number kuma su zage ku ko su fada muku magana sannan kuma ku kasa gane ko waye, ko kuma wasu mutane azzalumai suna iya kiranku su zaluntar daku, to insha Allah idan kukai amfani da wannan App din zai nuna muku inda kuke waya da mai wannan number daya kiraku.


Ku duba kasa gurinda aka rubuta danna nan domin sauke wannan App din.


Download

Danna nan


Previous Post Next Post