Yanda zaka chanja suffar wayar ka zuwa Transparend 2022



 Assalam barkan mu da sake kasancewa a sabon darasin mu.

Yau na kawo mana wani application mai abin mamaki wanda zai baka damar zama da dukkanin fadin wayar ka a matsayin transparend. 

Kamar yanda kuka gani a cikin bayanin wanda nayi acikin videon da kuma misalai. Da zarar ka mallaki wannan application sai ka bude shi bayan ka bude zakaga ya danyi ma warning wajen amfani da dashi.

Warning din shine kamar kada kayi amfani da app din yayin da kakeyin tukin mota ko wani babban aiki.

Bayan nan sai ka taba Go bayan ya bude zai baka damar saita app din a cikin setting din ka wajen allow kenan da zarar ka saita shikenn zakaga wannan application ya bude ma.

 Duk inda ka shga acikin wayar ka zakaga wannan application din ya zamar ma da wayar taka transparend.

Idan kuma kana so ka cire app din da zarar k janyo sama kamar zaka kunna Datar wayar ka zakaga wannan app din a maqale. Sai ka taba sannan ka kashe shi. Kana kashewa shkenn zakaga wayar taka ta dawo nomal.

 Saboda haka zan ajje muku link din app din a kasa. Zakaga na rubuta Download sai ka taba ka sauke app din a wayar ka sannan kayi amfani da shi.

👇👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post