Yanda zaka gane ana daukar sirrin ka a hotel ko a office😭

 


Assalamu alaikum!. Barkan mu da wannan lokachi. Yau darasin mu zanyi bayani ne akan wank application da zaka iya gano duk wata camera da aka ajje ma ana daukar bayanan ka baka sani ba. Kamar a hotel ko office.

Idan kuka lura akwai irin wasu videos da suke fita sai a rasa ta ina take fita ko suke fita. Na wani sirrin babban mutumi wanda yayi wani sirri da wani koda a hotel ne. To duk wani abu da ka gani wata camera ce ake ajjewa a waya ko normal camera sai a boye ta domin daukar wani abu da kake baka sani ba.

To wannan application din zai baka damar gane duk wata kafa da aka ajje ma camera koda a hotel ne ko a ajje ta a jikin riga domin daukar sirrin.

Abin babu dadin ji gaba daya savoda wallahi akwai hanyoyi kala daban-daban da za'a iya daukar ma wani sirri baka sani ba.

To shi wannan application zai nunama alamar akwai wata boyayyiyar camerar da aka ajje ko a ina ne sannan koda a duhu ne.

Ya kamata ku dakko wannan application.

Ga link din application din a kasa. Zakaga na rubuta Download sai ka taba shine zai baka damar sauke application din a wayar.

Download

Previous Post Next Post