Yanda zaka hana a ga Sirrin wayar ka




 Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa Yau. Wani application na kawo muku domin duk masu amfani da Android. Wannan application zai magance maka idan kana tare da mutum ko kuma ka tsinchi kanka acikin taron mutane ko kuma ka hau irin motar Haya haka!. To application din zai baka damar hana duk wanda yake a kusa da kai ya leka ma cikin wayar ka koda ace kana chatting ko kallo. Gaba daya bazai ga abinda kakeyi a wayar taka ba.

Masu amfani da wayar iphone akwai wani screenguard da suke amgani da shi mai suna Privacy shi wannan screenguard zai kare ma duk wani da yake buqatar leka ma cikin wayar taka.

To shima wannan application din dik mai amfani da wayar android da zarar ya saka shi a wayar zai hana duk wanda yake kusa da kai ya kallan ma cikin wayar ka.

Kmar yanda na danyi muku short video acikin facebook page dina. Kuma anan nayi kuku karin bayani kuma ina fatan kowa ya fuskanchi karin bayanin da nayi.

Zan ajje muku link din application din a kasa zakuga na rubuta Download da zarar ka danna shine zai baka damar sauke application din a wayar ka sannan kayi amfani da shi.

👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post