Yanda zaka mayar da wayar kankamar iphone14 Dynamic Island😍😘

 


Assalamu alaikum ina yi muku barka da wannan lokachi yan'uwana. Yau darasin mu akan wani application wanda zaka iya mayar da wayar ka ta android ta dinga amfani da Dynamic Island.

Dynamic Island wani abube da yazo a cikin iphone14 wanda duk wani abinda ya danganchi Notification dinka zai dinga yin design mai kyu.

Koda kaje kunna waka zata dinga ma wani kala. A takaice de wannan Dynamic Island yanzu shi ake yayi koda ma masu amfani da wayar Iphone din saboda hakan ne ma suke chanjawa zuwa iphone 14 wadda ta fito.

To maganar masu android kuma kawai wannan application ne zai baka damar amfani da shi saboda har yanzu wayoyin da akeyi basa zuwa da wannan Dynamic island din.

Kowace kalar waya kake da ita ka garzaya ka mallaki wannan application domin qawata wayar ka.

Duk wani bayani ba lalle ku fahimta ba har sai ka saka shi application din a wayar ka kaga yanda ya chanja ma launin wayar taka zaka tabbatar da wannan abun yana da matuqar tsada.

Kaje kasa zakaga na rubuta Downlod to da zarar ka taba shine zaka sauke wannan application a wayar ka kowace kala ce.

Koda kuwa Vivo ce 😍.

👇👇👇👇👇👇👇

Download

Download

Previous Post Next Post