Yanda zaka sa tsaro a account din ka

 



Assalamu alaikum!. Ya dare yau darasin mu akan abinda ya danganchi password ne. Duba da yanda ake tayi mana Havkin na accound din mu hakan yasa na kawo mana wani website da zai baka damar zabar password din da ya dace ka saka a dukkanin account din ka wanda kake amfani da shi.

Da zarar ka shiga wannan website wanda na ajje muku link dinaa a kasa zai baka damar ka saka dukkanin password din da kake buqata sannan zai fadama a tsawon wane lokachi za'a iya hacking din account din ka. Sannan zai baka shawarwarin yanda zaka zabi wanda yafi karfi domin gudun hackers.

Dukda de nayi cikakken bayani acikin videon to shi wannan na danyi muku qarin haske ne duba da wadanda basu ga cikakken videon ba.

A kasa zakaga na rubuta Website da koren rubutu to idan ka taba shine zai kaika acikin asalin website din da zakayi amfani da shi.


website

Previous Post Next Post