Yanda zaka sakawa wayar k 5G Network😍

 


Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a sabon darasin mu.

Ma kawo mana hanyar da zaka iya sakawa wayar ka 5G network kowace kala ce. Koda ace Vivo ce dan nasan ita muke dan gani a matsayin karama😃.

Wato ita wannan hanya da na kowa muku cikin videon ina da tabbachin zakayi mamakin yanda zaka karowa wayar ka karfin metwork.

Domin na ce 5G ba haka yake nufin zakaga wayar ka 5G network ya fito a saman wayar ka ba kamar yanda muka saba ganin 4G ba.

Shi amfanin wannan hanya itace zaka ninka network din wayar ka . Idan misali 2g ce zata koma 3g idan kuma 4g ce zata koma 5g. Shi de karfin network din zai qaru sosa.

Saboda haka zan ajje muku link din wannan application a kasa domi amfani da shi.

Zaka bi kamar yanda kaga nayi a vidon to insha Allah zakayi mamakin wannan sirri.

Ga link din nan a kasa zakga na Eubuta Download

👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post