Yanda zakaga sirrin gidan ka ko office ta Cikin wayar ka😍



 Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi. Yan'uwa duba da wani yayimin tambaya akan ya taba ganin videon wani ya dora akan yana wani gari acikin wayar sa amman yana ganin gashi a chan gidan sa wasu sunzo yi masa fashi. Shine yake cewa dan Allah nayi video ko rubutu na yanda akeyi.

Hakan yasa na farayin rubutu kafin cikakken videon yazo.

Dukkanin wani abu da kuka gani a social media ko a Tv to kaima zaka iya shi sai de rashin sanin takamaiman me zaka dosa ko ina zaka dosa wajen mallakar kayan aikin yake sawa mu ke ganin kamar mu baza mubiya ba. Amman wannan application ne da zai baka damar ka mayar da wayar ka kamar CCTV tana ganar ma duk wani abin da akeyi a duk inda ka saka ta. A gida ko a office ko shago ko wani kamfani.



Da farko de shi application din akwai kalolin su da yawa domin amfanin CCTV amman wanda zan baku guarantee yana yi Sannan zan lissafa muku dukkanin ire-iren abubuwan da sukeyi.



Shi wannan application din idan ka mallake shi acikin wayar ka to zaka sami wata wayar daban domin ka ajje ta dukkanin inda kake so tayi ma leken asirin inda babu wanda zai ganta. 

To dukka aciki wayoyin video ko kuma adadin wayoyin da kake so idan inda kake so ka ajje su gurin yana da girma kamar gida ko kamfani. kowace waya zaka dora mata bayan ka dora musu application din akwai inda idan ka bude application din zayyi ma bayanin ka saita Main camera da kuma sauran camerar.

Shi Main camera shine wayar da zaka ajje sai ka shiga a asalin wayar ka wanda zaka dinga yawo da ita kenan. Bayan nan sauran idan zaka shiga kayi connect da main camera din shine zaka shiga da dukkanin sauran wayoyin ka. Kamar de yanda ake conncet na Xender.

Bayan kayi connect da wayoyin naka wanda kake so ka ajje su a matsayin CCTV din. To a asalin wayar ka da zaka dinga ganin dukkan abubuwan da akeyi (Main Camera) kenan. Zakaga yanda zakayi control din wadannan saurarn wayoyin. 

Control din ga misalan su kamar haka.

Yana da matukar amfani saboda zai iya yi maka Record din video koda asalin wayar da ka saita ( Main camera ) Ta dauke babu chaji😍



Zaka iya dannawa tayi ma record din dukkanin abinda yake faruwa koda bakanan amman daga baya zaka iya kunnawa kaga wannan record din ko dukkanin abinda akayi.

Bayan nan zaka iya danna Record din ba tare da ya dauki sauti ba. Idan kuma kana so zakayi dannawa har maganar da akeyi a wajen zaka na jin ta.

Zaka iya dannawa dukkan abin dakeyi zaka gani amman ba tare da record din abinda ya wuce ba ko kuma idan kna son ka kalli abin baha bazaiyiyu ba saboda ba record ka danna ba.

Zaka iya chanja camerar Gaba ko ta baya dukkanin su da irin abinda na zayyana na record ko sauti da sauran su.

Zaka iya kashe camerar sai de iya record na murya. Misali kawai iya sauti zaka ji amman baza a ga komai ba. 

Wadannan sune kusan abubuwan da wannan application yake da su. Amman akwai fiye da wannan idan ka bincika cikin application din.



------> Bayan nan<-----

Akwai irin wannan application din wanda shi ma banbanchin sa da wannan shine.

Wannan dole idan kana son ganin komai a sauran wayoyin da ka ajje a matsayin CCTV  sai ka shiga cikin application din da ka saita acikin wayar ka.

Amman akwai wanda zanyi muku video insha Allah. Shi kawai da zarar ka saita CCTV din a wayoyin ku to duk lokachin da ka tashi ganin me ke faruwa a gida to koda wayar abokin ka zaka iya Ara sai ka dannan Code din da shi wancan application din ya baka. Kana sakawa kawai zaka iya ganin komai. 

Wannan application yana da tsada amman ga de link din sa a kasa sai ka dakko ka gwada amfani da shi

Zakaga na rubuta Download da zarar ka taba shi shine zai baka damar sauke application din a wayar ka.

👇👇👇👇👇

DOWNLOAD

DOWNLOAD

Previous Post Next Post