Yanda zakayi chattin A ko baka da DATA 2022

 


Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi. Duba da yanayin da muka tsinchi kan mu akai wajen ayyuka sunyi mana yawa. Musamman a lokachin da muke wata hidima kamar daurin aure da sauran su. 

Hakan yasa na kawo mana wani application mai matuqar muhimmanchi. Shi wannan app zai baka damar rubuta duk sakon da kake so misali na whatsapp ko na nomal sako ko da kirane zaka iya saitawa acikin wannan application sannan ka rubuta duk abinda kake so sannan zaka zabi adadin mutanen da kake so ka turawa. To da zarar wannan lokachin yayi koda baka online shi wannan application zai turawa dukkanin wadanda ka saita ko da na tsawon shekara daya ne. Haka bangaren kiran waya ma zaka iya saitawa.

Kamar de yanda kuka gani acikin videon wanda na dora a page dina na facebook. 

Ku duba kasa zakuga na rubuta Download to sai ku taba shine zai baku damar sauke application din.


DOWNLOAD

DOWNLOAD

Previous Post Next Post