Yanda zakayi control din komai da wayar ka // Sabuwar FASAHA 2022

Yanda zakayi control din komai da wayar ka // Sabuwar FASAHA 2022.

Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa a wannan lokachin. Ina yi muku fatan alkhairi. Cikin ikon Allah kamar de kullum da muke kokarin kawo muku application masu matuqar amfani yau ma na kawo muku wanda zai baka damar control din duk wani abin da kake so ta cikin wayar ka. Kamar TV,AC, ko receiver ko kuma DVD batare da ka mallaki asalin Remote ba. Sannan koda ka nemi naka ka rasa ko ka ziyarchi wani gidan ko Hotel zaka iya amfani da wayar ka.

Na san wadansu zasu ce sun dade da sanin wannan hanyar amman duk apo din da suke amfani da su gaba daya basayi kusu aiki. Hakan yasa na zabo muku wanda zakuyi amfani da shi acikin wayoyin ku.

Waya iphone tana zuwa da shi haka wayar android amman ita android ba kowace bace take zuwa da shi ba. 

Shi wannan application din kowace waya yanayi wa sannan koda ka gwada na iphone ma  baiyi ba zan ajje muku duka guda biyun na iphone dana android. Sannan zan ajje muku cikakken videon domin ga wanda baisanbyanda ake saitawa ba sai su kalla.

Ga videon nan a kasa ka danna zai bude ma

👇👇👇👇👇



Ga link din application na Android

👇👇👇👇

DOWNLOAD

Previous Post Next Post