Yanda zakayi control din wayar budurwar ka ko matar ka ta cikin wayar ka bata sani ba

 Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi. Darasin mu yau zayyi duba ne akan wani application wanda kuka dade kuna jiran irin sa domin zai baka damar control din wayar matar ka ko budurwar ka ko kanwar ka. Domin akwai mutane da Daman da suke yawan tambaya ta akan wannan hanya. Hakan yasa yau na kawo muku shi domin amfani da shi. Dan Allah na kawo muku wannan application domin ilmi ba dan cutar wani ba.

Zanyi muku cikakken bayani akan apps din domin may be ba kowa ne ya kalli cikakken video application din ba.

Duk da zan ajje muku link din cikakken videon a kasa domin ka kalli yanda ake amfani da shi.

Da farko shi wannan application da zarar ka mallaki shi zaka saka shi acikin wayar wanda kake so kayi control din wayar tasa. Idan ka gama saita shi shine zai baka wani link wanda zaka dinga sakawa a wayr ka to ta wannan link din zaka dinga ganin komai abinda ya danganchi wayar budurwar ta ka.


Abubuwan da wannan application zai baka damar gani

 Abubuwan da wannan application zai baka damar ganin sune zan dan lissafa wasu daga ciki.

1) Photos

2) video

3) message

4) Call

5) contact

wannan kadan daga ire-iren abinda wannan app zai baka damar gani na wayar mutum.

Amman de ga videon nan a kasa sai ka taba shine zai baka damar ganin cikakken videon

👇👇👇👇👇👇





Sannan ga link din application din zaka ga na rubuta Download sai ka taba.

Download

Download

Previous Post Next Post