Yanda zakayi kiran waya kyuta a kowane layi kowace Kasa kake da zama 🥰😘

 


Assalamu alaikum fatan alkhairi ga masu bibiya ta dare da rana. Ya gajiya ya kuma kokari masu aure da mara sa aure😃. 

Yau cikin ikon Allah na kawo muku wani app wanda zai baka damar yin kiran waya kyuta batare da kana da kudi a wayar ka ba. Kuma abin mamaki da wannan application din ba ruwan sa da kowane layi kake amfani da kuma kowace kasa kake a zaune. Da zarar ka mallaki application din zakayi kiran waya kyuta. 

Kamar de yanda nayi muku bayani acikin videon da na dora akan facebook page. Na tabbata da yawa kun kalli cikakken videon kawai kun zo ne kuyi download din application din. To amman da yake wannan shafi yana da hanyoyi ko group kala daban-daban may be wani bata facebook page ya shigo cikin website din ba hakan yasa zan danyi muku qarin bayani amman ba da yawa ba.

 Da zarar nomal zaka iya amfani da application din kawai kaje kayi download din sa domin na ajje muku link din sa a chan kasa. Amman idan kana son karin bayani sai ka tsaya ka dan karanta.

Da zarar ka mallaki application din a wayar ka kuma ka bude shi nomal kamar tanda ake bude kowane sabon app to bayan ya bude ma a kasa zakaga wasu alamomi na ( Call da kuma Credit). to idan ka taba Credit shine anan zaka dan tara Coins din da zai baka damar kiran wayar. Sannan shima wajen tara coins din bashi da wani wuya kawai Ad zaka bude shine zasu baka wannan coins din. Shi kuma amfanin coins din shine kowace ksa kake so ka kira akwai adadin da app din zai buqata sannan zai fadamaka adadin minti ko awa nawa zakayi kanayin wannan kiran. Wannan a takaice kenan bangaren Credit.

Sai bangaren Call wajen kira kenan shi wannan nomal zai nuna maka kamar gurin da kake danna nambobi a wayar ka sai de a dan saman wajen nambobin zakaga alamar tutar kasa da kuma code din ta. to nan yana nuna da cewa kasar kke so ka kira ko nace nambar kasar kake so ka kira. Idan kana so kuma ka zabi kasar da kake so ka kira shine zaka taba wannan alamar ta tutar kasar da ta nuna maka da kuma code shine zakaga kasa she sun fito ma sai ka zabi wadda zakayi kiran. Bayan k zaba zakaga ta hau gurin nan inda ka fara tabawa. To da zarar ta hau shikenan kuma daman ka tara coins din ka kawai zaka danna kira ne shikenan zakayi kiran waya kyuta batare da wani biyan kudi ba.

Wannan a takaice kenan.

Kada ku manta da share din videon zuwa abokanan ku ko yammatan ku😃.

Ga link nan a kasa zakaga na rubuta Download to duk wanda ka taba zai baka damar sauke wannan application a wayar ka.

Nagode😘.

Download

Download

Download

Post a Comment

Previous Post Next Post