Yanda zaku dauki videon sirri batare da an sani ba A wayar ka

 



Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi. Ya kuma hakurin kasancewa damu. Dole idan kana buqatar kaga ka fuskanchi duk wata kafa na waya da kuma computer to kowane darasi namu kana gwadawa.

Hakan yake sakawa ma bana gajiya da kawo muku duk wasu application masu amfani. 

Yau wani darasi ne mai matuqar amfani kamar yanda kuka gani a videon. Wannan application din zai baka damar daukar videon sirri batare da wanda kake dauka ma yasan kana dauka ba.

Zaka iya wayar gari kana buqatar ka dakko wani video ko hoto to amman a lokachin zakaga an hana a dauki hoto ko video a gurin. To shi amfanin wannan application din idan ka saka shi acikin wayar ka zaka iya saitawa ma koda kafin ka karaso gurin zaka sai ta lokchin da kake so wayar ka ta fara daukar ma video ko hoton.

Kuma abin burgewa wannan application babu wani wahala wajen amfani da shi.

Koda misali kanason daukar video ko hoto na budurwar ka zaka iya saitawa kafin ka qarasa gurin ta to da zarar lokachin da ka saita yayi wayar ka zata fata daukar ma hoton gurin ko video.

Ire-iren wadannan abubuwan ne zakaga wasu hotuna ko video sai a rasa ta ina aka dauke su. To duka irin wadannan application din.

To kaga koda bakayi amfani da application din ba zakaga gane duka ire-iren application din saboda gudun matsala.

Ku duba a kasa zakuga na rubuta Download sai ku taba shine zai baka damar sauke application din a wayar ka.

👇👇👇👇👇👇


Download

Previous Post Next Post