Yanda zaku qawata wayar ku domin burgewa😘😍

 


Assalamu alaikum warahmatullah. Yan'uwa kamar de yanda kuka sani wannan darasi shine application na biyu aciki kuma na tabbata kun dakko na farkon. Domin a cikin link din zaku ga nace ga link na farko sannan ga na biyu.

Yauwa kamar de yanda kuk gani acikin videon wannan shine zai baka damar chanja duk wata launi na wayar ka. wanda na tabbata kun kalli videon kuma kunga yanda aikin ta yake.

Kuma duka abin mamakin shine wadannan application gaba daya basu da wani nauyi. Domin kada ma kayi tunanin cewa zasu tsare ma space din kan wayar ka.

Bayan ka sauke application din a wayar ka sai ka bude shi. Bayan ka bude Zakaga ya kawo ma yanda asalin application din yake. Idan kanaso ka gane hakan zaka dinga taba screen din wayar ka zakaga wata wuta tana nunawa a jikin screen din.

Idan kuma kana so ka chanja zakaga wasu layika guda uku a kasa bangren hannun daman ka to tanan zaka saita wannan wallpaper domin burge abokanan ka ko yan'uwan ka.

To duk de da nasan kun kalli videon gaba daya zan ajje muku link din application din a kasa zakaga na rubuta download to duk wanda ka taba shine zai baka damar sauke application din a cikin wayar ka.

👇👇👇👇👇

Download

Download

Download

Previous Post Next Post