Application biyu a koyar Al'qir'ani a saukake

 


Assalamu alaikum barkan mu da hutun dan wani lokachi.

Yau darasin mu akan wasu application ne da ya kamata duk musulmi su mallake su domin amfanar rayuwar su baki daya.

Application ne da ya danganchi al'qur'ani mai girma tare da sanin ma'anonin da cikin harshen hausa da larabchi fa kuma turanchi. Ya dangan ta da me zaka karanta tafsir din sa.

Sannan dukkanin su daukaka mana wajen karanta shi da duk wani shafi da aya ko gaba daya surah wajen neman su cikin sauki.

Kuje kasa zaku ga duka na ajje muku links din su sai ku taba ku sauke su acikin wayoyin ku.

Links din guda biyu ne zakaga download 1 da kuma download2 to sai ku taba kowanne shine zaku sauke su acikin wayoyin ku.

Ga sunan a kasa

👇👇👇👇👇👇

Download 1

Download 2

Post a Comment

Previous Post Next Post