Assalamu alaikum yan'uwa wani application na ke tafe dashi da zai baku damar samin kudi batare da ka saka ko sisin ka ba. Shi wannan application zai bak damar zabar duk wata kasa da zasu buga ball na worldcup sai ka chanki wadda kake tunanin zata iya chin wannan wasa. Ida Allah ya baka da'ar chan ka daidai zasu baka Naira 200 daman tun asali zaka saka number wayar ka. Akwai mutanen da idan sukayi sa'a a rana suna samun sama da dubu daya 1k domin idan kuka lura a rana ana buga ball sama da shida tun farkon fara wasan.
To shi wannan application ba wai a rana zai baka sau daya bane aa zaka zabi dukkanin wasan da kake tunani zasu iya chin wasan to duk wasa data kana da 200 kaga a rana ma zaka ita samun sama da 1k din.
Normal application din bashi da wani wahalae amfani ko wajen budewa shi yasa ba banyi wani full video akan sa ba.
Da zarar ka mallaki application din kawai number ka zaka saka zasu tura ma da wasu Code ta number taka shine zai bak damar amfana da wannan garabasa.
Zan ajje muku link din application din a kasa sai kuje ku danna domin fara samun wannan garabasa.
👇👇👇👇