Jarabawar Jamb a wayoyin ku cikin sauki

 

Yanda zakuyi Jamb da waec,Neco a wayoyin ku.

Assalamu alaikum bayan gasuwa irin ta addinin muslunchi yau na kawo mana wani application da zai baka damar chin dukkanin jarabawar da mukeyi ta Wace, Neco da kuma Jamb. 

Dukkan wani dalibi burin sa yaga ya chi wadannan jarabawar. Domin guda biyun dole duk wanda zai fita daga scondary sai ya yi wadannan jarabawa. Ita Jamb kuma idan kana burin chi gaba da makarantar gaba da scondary dole sai kayi ta.

To shi wannan application din an saukaka sosai wajen chin wadannan jarabawa.

Kuma abin burgewa da wannan application babu wani nauyi ko tsoron shan DATA a wayar ka.

Dole da zarar ka dakko shi a wayar ka kawai zaka dinga amfani da shi batare da ka kunna DATA  wayar ka ba.

Zan ajje muku link din application din a kasa sai ku taba ku sauke shi a wayoyin ku.

Farko idan ka dakko application din zaka ga ya bude ma

bayan ka bude application din zai kawo ma dukkanin fannoni na jarabawar da muke yi.

👇👇👇👇👇👇





Bayan nan idan kaje chan kasa zakaga duk wani list na Courses da kowane department sukeyi.

Incase koda kana da tunanin zaka karanchi wani fanni na karatu amman bakasa dukkan abubuwan da ake koyarwa ba.

Wannan shima yana da muhimmanchi korai domin zai taimaka ma kasan abubuwan da zaka karanta kafin kachi gaba da karatun

👇👇👇👇👇👇




Acikin abinda ka zaba zaka duba wane course kake sonkayi bincike akan sa domin ganin jarabawar idan kuma wace,ko neco ce ko waec.

👇👇👇👇👇




Bayan ka zabi courses ko subject anan zaka zabi adadin mintuna ko awannin da zaka bi domin duba jarabawar.

Wannan fanni ne na karshe wajen gwada kanka akan duk abubuwan da kake so ka koya.

👇👇👇👇




Allah ya bada sa'a ameen

Ga link din application din

👇👇👇👇👇

Download


Previous Post Next Post