Sabon application mai abin mamaki da zaizo 2023 ka mallake shi

Assalamu alaikum barkan mu da wannan rana ta juma'a kada mu manta da karanta suratul kahfi da kuma ywaita salati ga fiyayyen halitta. Annabin Rahma. Allahummah salli wa sallam ala nabiyyani muhammad ( S A W ).

Yan'uwa yau wani application na kawo mana domin magance matsalar volume din wayar mu ko speaker.

Da yawa mukan tsinchi kan mu acikin irin wannan yanayin. Kawai kana amfani da wayar ka sai speaker wayar ka ta dainayi ko ta rage qara. To wannan application din koda wayar ka tazo da wannan matsalar tun asalin ta. Idan kayi amfani da wannan application din to volume din wayar ka zai qaru kuma speaker wayar ka zata gyaru insha Allah.

Application ne mai amfani sosai kuma gashi bashi da wani wahala wajen amfani kuma bashi da nauyi wajen dakkowa saboda haka kuje ku mallake shi. Koda wayar ka bata da volume to wannan application zai qarawa wayar taka volume kuma ya gyara speaker wayar ka.

Wajen jin kida ko kiran waya ko kuma kaji wayar tana da wannan matsalar.

Idan kaje kasa zakaga link na rubuta Download sai ka taba shine zai baka damar sauke wannan application a wayar ka.

Sannan na dora cikakken videon gashi nan a kasa shima kawai sai ka taba to zaka kalli yanda ake amfani da application din

👇👇👇👇




Ga kuma link din application din

👇👇👇👇👇


 Download

Previous Post Next Post