Ta number waya zaka gano duk abinda mutum yakeyi da Network 2022

 Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a yau. Da fatan na same ku lafiya.

Yan'uwa yau wani darasi zamuyi mai burgewa saboda app din yana da amfani sosi.

Application ne zai baka damar gano duk wani social media da mutum yake yi ta number wayar sa. Da abubuwa da yawa abinda ya danganchi call record. 

    AMFANIN WANNAN APPLICATION

Amfanin wannan application din shine zaka iya wayar gari ana kiran ka da sabuwar number to amman zaka rasa wanene kuma za'a iya yin rashin sa'ar da bayayin whatsapp da wannan number amman kuma may be yana yin facebook ko instagram ko wani social media to zaka iya gano wanene wannan ta wannan application din.



Domin zai baka damar binciko ma wane chatting yake yi. Batare da wani shan wahala wajen nemo asalin wanene ba ko kana shan wahala wajen tambayar sa ba.

Zaka iya wayar gari ma kana da number wani amman bakasan wanene ba. Har hulda ta hada ku akan kudi ko wani abu to amman zaka iya neman sa ka rasa alhali ko hoton sa baka sani ba. Idan kayi amfani da wannan application din zai baka damar binciko hoton sa da duk wani social media da yakeyi.

  Sannan zaka iya recod din kiran wayar wanda kake buqata da wannan application din.

Zakaga saboda buqatar kana yin record na duk wani kiran waya da kake so dole sai de ka nemi wani application wanda zai taimaka ma ta wannan bangaren.

To idan ka mallaki wannan application din zai baka damar daukar ( Record ) din duk wani kira da kake 





Amman kamar yanda na saka wani video a facebook page dina akan wani application to wannan ba asalin wancan application din bane dan yafi wancan ma amfani wajen aiki.

Shi yasa na kawo muku wannan kuyi amfani da shi.

Sannan shima wajen saita shi babu wani wahala kamar wancan wanda na dora muku videon nasa.

Mukan yi video akan application amman wata rana sai kaga olaystore sun  cire wannan application din to shima kusan haka akayi.

Amman saboda yana da amfani yasa na kawo muku wannan.

              MERGE

 Zai hade ma duk wani contacts da kayi mistake din save din su sau biyu ko sama da haka.


 Zai baka damar gano wata number wadda may be ma ka dade da kana neman sa ka rasa. Zai binciko ma ita




Ya kamata kuyi amfani da wannan application yana da amfani sosai.

WACE HANYA ZAN BI NA DAKKO APPLICATION DIN?

Hanya ce mai sauki sosai ka duba kasa zakaga na Rubuta Download sai ka taba zai baka damar sauke application din a aayar ka

👇👇👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post