Yanda ake hada cartoon a waya



Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachin. Yan'uwa yau zamu tattauna ne akan wani application wanda zai baka damar hada cartoon irin wanda zakaga yana yawo a wayoyin mutane.

Nasan wasu zasu ce suna bukatar hanyar da zasubiyabhada cartoon batare da computer ba a wayar su ta android ko iphone.

A kasa zan ajje muku link din application duka n wyoyin guda biyu.

Dana iphone dana android gaba daya. Sai ku duba a kasan

Na ajje muku link din wannan application din a kasa sainkuje ku sauke shi a wayar ka.

Na tabbatar duk kun kalli cikakken videon yanda ake amfani da application din dole na dora muku full din a facebook page dina.

Ga link din nan a kasa Amman link na farko shine application na android. Sannan na biyun shine na iphone.



👇👇👇👇👇

 Download

Download

Previous Post Next Post