Yanda ake kiran waya kusan Kyuta 🥰




 Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi. Yan'uwa na maza da mata wani application na kawo mana domin yin kiran duk wanda muke buqata kuma a kowace kasa yake batare da ana cinye maka kudi ba. Idan normal zakayi kira da number kasar ka kuma zaka kira wata kasar ba lalle kudaden ma da kake kashewa su ishe ka ba saboda duk kudin ka zai kare a kn kiran waya. Abin yyi yawa sosai.

Hakan yasa na kawo mana wani application wanda zakayi amfani da shi ka kira kowace kasa sannan ko a wacenkasa kake.

Misali ga wanda suke nan nigeria zaka kira ko ina da wannan application din. Haka ga wanda suke zaune a nijar ko cameeron ko saudia duk de kasar da kake zaka iya duk inda kake so batare da ana chinye ma kudi da yawa ba.

Wannan application akwai sauki sosai.

Duk da dai banyi full din videon yanda ake amfani da shi ba. Amman gaba daya amfani da app din bashi da wani wahala.

Kawai zaka iya saukewa sannan ko a wace waya ce iphone ko andoeid dukkan su zan ajje muku link din sa domin saukewa a wayoyin ku.

Ga masu amfani da Android a kasa zaku ga Download 1 shine link din application na Andoeid sai ku taba ku sauke shi a wayar ku.

Ga masu amfani da iphone zakuga Downlod 2 shine link din ku wanda zakuyi amfani da shi.


👇👇👇👇

Download 1

Download 2

Previous Post Next Post