Yanda zak gane jerin wanda suka kulle ka a TiktokšŸ„°

 


Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokchi.

Yau na kawo mana wani application da zai bamu damar gane dukkanin wadanda suke kulle mu a tiktok ko sukayi unfollowing din mu. Saboda yanda qa'idar tiktok take bazaka taba gane wanda ya kulle ka ko yayi unfollowing dinka bayan kuna following din juna.

Akwai masu neman followers zakaga sunyi following din ka domin kaima kayi following din su amman daga baya zasu unfollowing din ka. Saboda bazaka taba gane basa following din ka ba.

To idan kayi amfani da wannan application a kowace kalar waya android ko iphone normal zaka gane duk wani sirri da kake buqata a tiktok.

Sannan mutane da yawa zasuyi mamakin taya ka gane sunyi unfollowing din ka.

Da wuyar gaske ka gane duk wani adadi ko jerin wanda sukayi unfollowing dinka.

Saboda haka kaje kasa zaka ga gurin da na rubuta Download sai ka taba ka sauke application din

Idan kaga an rubuta Download 1 to na iphonr ne sannan Download 2 na madu android ne


Download 1

Download 2

Previous Post Next Post