Yanda zaka chanja launin wayar ka. Ta koma kamar MI mai mafi kyu🥰😍

 


Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi. Yan'uwa har ila yau na kawo mana wani application mai matuqar ban qawa domin zai chanja ma wayar ka gaba daya. Duk wani launi da zarar kayi amfani da wannan application ko launcher zaka chanja ta sannan da wasu abubuwa masu ban mamaki da wannan application yake da shi.

Hakan yasa na kawo muku shi domin kuyi amfani da shi a wayoyin ku. 

Wannan application yana yi a kowace kalar waya koda ba mai tsada bace. Domin nima kaina da ita nake amfani.

Idan ka saka wannan launcher din a wayar ka zai baka damar amfani da abubuwa da yawa sannan zai banbance ma duk wasu application da sassan wayar ka.

Kawai kuje kuyi download din sa a kasa zaku ga na rubuta Download sai ku taba shine zai baku damar saukewa acikin wayoyin ku.

👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post