Yanda zaka dauki Sautin sirri batare da an sani ba😎

 


Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa a sabon darasin mua. Yau na kawo mana wani application wanda ya kamata ku mallake shi domin zai baka damar daukar sautin sirri ( Voice ). Akwai wani application wanda na baku domin daukar videon sirri. Kuma na tabbata kunyi amfani da shi kuma kunji dadin sa.

To shi wannan application din zai baka damar daukar wani sirri musamman na sauti. 

Akwai wasu lokutan da zaka iya tsintar kanka a wani gurin inda kake so ka yi record na sirri na wata magana haka. To amman a lokachin ko a gurin babu damar dakko waya ka dauki voice din. 

Kodama ka sami damar record to wayar taka baza ta iya daukr adadin mai yawa ba wanda zakayi record din ba. Wata wayar ma gaba daya da zarar ta shiga security ti record din zai katse.

Amman shi wannan application zaka iya record na murya adadin lokutan da kake so batare da an san kanayi ba.

Hasalima zaka iya saita lokachi da rana wanda kake so da lokachin yayi wayar ka ta fara record din.

Misali kana tunanin zakaje wani gagarumin taro ko

meeting zaka iya saita wa da zarar lokachin yayi batare da ka danna wayar ka ba koda tana cikin aljihun ka kawai wayar zata fara record.

Musamman Dalibai ko

masu zuwa karatu a wani majalisi ko masallachi. Saboda yanda ake cika a gurin zakaga ba damar zuwa ka kunna record din karatun malamin to shi zaka iya saita lokachi da rana koda ace gurin anyi yawa zaka iya ajje wayar ka tayi ma record din karatun.

Ga link din sa nan a kasa zakaga na rubuta Download sai ka taba shine zai baka damara sauke shi a kan wayar ka.

👇👇👇👇👇👇

Download

Post a Comment

Previous Post Next Post