Yanda zaka dawo da duk abinda ka goge a wayar ka. Harda Chatting din whatsapp

 Yanda zaka dawo da duk abinda ka goge a wayar ka harda chatting din whatsapp. 

Assalamu alaikum warahmatullah wanarakatuh ina qara miko sakon gaisuwa ga dukkanin masu bibiyar mu a koda yaushe. Badan ba ai da na zolayi Tuzurai wanda basu da aure saboda yanayin sanyin da akeyi😃. Amman de babu ruwana.

Yan'uwa wato wani application ne mai matuqar amfanin da ya kamata kowa ya mallake shi. Saboda zai baka damar dawo da dukkanin abubuwan da ka rasa a wayar ka bayan an goge su.

Kuma bama iya nan ya tsaya ba zai baka damar gane dukkanin wani message na whatsapp da aka turo kuma aka goge shi. 

Abu na farko de ku garzaya ku mallaki wannan application dan tuntuni wadanda suke bibiya ta ta youtube sun mallaks shi ya kamata kaima kaje ka mallake shi.

Sannan ga full din videon yanda application din yake.

Kawai ka danna kan hoton videon zai bude ma

👇👇👇👇👇👇👇



Kamar yanda kuka kalli wannan videon shine yanda zakayi amfani da shi wajen dawo da dukkanin chatting ka goge da whatsapp ko hoto ko video.

Bayan nan sai kaje kasa zan ajje muku link din application din sai ku sauke shi a wayar ku.

Idan kaje kasa zakaga an rubuta Downlod sai ka taba shine zai baka damar sauke application din a wayar ka.

👇👇👇👇👇

Download

Post a Comment

Previous Post Next Post