Yanda zaka fassara kowane kalar yare zuwa Hausa

 


Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi ya kuke ya kuma hutu. Allah ubangiji ya taimake mu baki daya ameen.

Yan'uwa yau wani application na kawo mana ga duk masuyin amfani da wayar android da iphone. Application ne zai baka damar chatting ko nace da hausa Magana da kowane kalar yare koda bakajin wannan yaren. Amfanin wannan application din shine zaka saita shine a jikin keybord din wayar ka nomal kamar yanda kakeyin typing na chatting.

Sannan a jikin keybord din zaka saka adadin yarikan da kake buqata duk wayan su. Domin saukaka ma rubutawa ko fassarawa.

To da zarar wani ya turoma sakon maganar da ba yaren ka bace shi wannan keybord zai baka damar fassara zuwa yaren da kake so. Bayan wannan zaka rubuta magana da yaren da ka ga dama shi wannan keybord zai juya ma zuwa yaren da kake so ka turawa wanda kukeyin chatting din.

Kuma ba wai iya whatsapp bane wannan hanya take ba aa ko a ina ne duk inda keybord din ka ya fito kuma zakayi rubutu a gurin to normal zaka iya fassara ko ka rubuta abinda kake so.

Dan haka ya kamata ku mallaki wannan application maintsadar gaske.

Kaje kasa zakaga gurin Download




Zakaga inda na rubuta Download shine zai baka damar sauke wannan application acikin wayar ka. Sannan saita application din babu wahala.

Tunda kana bude app din kawai zai nunama yanda zakayi add.

Download

Previous Post Next Post