Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a yau a sabon darasin. Yau darasin mu na kawo mana wani application da zai bamu damar gane duk wani password na wifi domin amfani da shi.
Kowane kalar wifi (wireless ) da yake a kusa da kai zaka ganshi tare da password din. Sannan zaka iya amfani da shi.
Kamar yanda kuka kalli cikakken videon a facebook. To inde kabi daidai yanda na nuna muku haka zaku iya hada kowane wifi kyuta.
Mukan tsinchi kanmu awani lokachin bami da Data amman mun ziyarchi wani restaurant ko company ko hotels haka.
To zakuga akwai wifi a irin guraren amman kuma suna tare da password. To zaku ransa yanda zakuyi amfani da shi.
Idan kuka mallaki wannan application zai fito ma da duk wani wifi sannan bayan ka zabi wanda yake da network zaka taba shi shine zakaga password din sa ya fito.
Duka acikin videon har yanda ake connecting din na koya na tabbata duk kun kalli videon.
Ga link din application din a kasa zaku ga Download sai kuntaba shine zaku sauke shi a cikin wayoyin ku.
👇👇👇👇👇