Yanda zaka gane dawa matar ka takeyin waya😳

 


Assalamu alaikum barkanmu da hutawa😃. Afwa nasan wani zaice ina maganar hutawa a rayuwar nan😊. Amman duk da hakan de akwai de hutun ogah😃. Yan uwa yau darasin mu akan wani application mai matuqar amfani ne wanda zai baka damar gane duk wata number da matar ka ko budurwar ka takeyin waya na tsawon shekara guda. Da zarar ka saka wannan application din a wayar ta to shi zai nuna ma duk wata waya da akayi da Rana da kuma lokachi bayan nan da adadin mintunan da akayi anayin wayar.

Koda ba wannan bangaren ba kai ma zai iya yi maka amfani saboda akwai lokachin da zaka iyayin waya da mutum kuma baka save din number sa ba to zakaga wata rana kana buqatar wannan wayar ko number. To idan ka saka wannan application a wayar ka zai binciko ma duk wata waya da kayi ta adadin da kake buqata. zaka iya saka adadin shekara guda ko wata guda ko sati. Zakaga duk wata number wadda akayi waya da ita ta wannan lokachin. Sannan zaka gane kiran ta akayi ko ita ta kira ko misscalled akayi mata a wayar ta.

Abin akwai al'ajabi aciki saboda akwai wasu numbobin ma da gaba daya zakayi mamaki acikin wayar da akayi waya da su da kuma adadin mintunan da akayi.



Sannan koda ita matar ta goge number to shi wannan application din zai binciko ta ya nuna ma.

Bugu da qari zaka iya sauke ( Download ) na list din numbobin a wayar ka ko ka tura ta whatsapp ko telegram ko bluetooth.

Ga duk masu buqatar sauke application din a wayar su ku duba kasa zakuga na rubuta Download sai ku taba shine zai bak damar sauke application din a wayar ka.

👇👇👇👇👇

Download

Post a Comment

Previous Post Next Post