Yanda zaka gani wayar ka koda ta Bata ta Hanyar tafi



 Assalamu alaikum yan'uwa barkan mu da hutawa yau darasin da zanyi bayani akan sa.

Akan wani application ne wanda zaka gano wayar ka ta hanyar Tafi da hannayen ka.

Asali idan ka saka application din a wayar ka zaka saita shi ta yanda da zarar idan ka neme ta ka rasa kanayin Tafi da hannun ka. To inde wayar ta ji wannan tafin zatayi qara Kuma karar da karfi sosai.

Kamar yanda kuka ji bayani acikin videon to wannan application din yafi haka karfi saboda abin yana da abin mamaki matuqa.

Zan ajje muku link din application din a kasa sai ku taba ku sauke shi a wayoyin ku domin amfani dashi.

Amman fa wannan application din zaifiyiwa Tuzurai amfani saboda basu da wani wanda zai kular musu da dakin su ballantana wayar su.

Idan ka nemi wayar ka ka rasa da zarar kayi tafi a hannun ka koda a duhu ne ko ta fada wani gurin to wayar zatayi qara.

Sanna koda wayar a slint take inde ka buqachi tayi qarar zatayi.

Download

Previous Post Next Post