Yanda zaka sami Storage a wayar kyuta ( Free )



YANDA ZAKA GANO ABINDA YA CINYE MAKA MEMORY SPACE A WAYA


Assalamu alaikum jama'a barkanmu da warhaka sannan sannunmu da sake kasancewa tare daku acikin wannan shafi namu mai albarka,ya kuke ya hakurin kasancewa damu a koda yaushe.

A yau darasinmu zayyi bayani akan wani Application ne mai mahimmanci gaske.sau da yawa zaka ga mutane wayoyinsu sun cushe sosai su kuma rasa mene ne ya cushe musu waya,da zarar sunyi Mani yun ƙuri na tura wani video ko Application ko wani abu daban sai kaga yaƙi shiga cikin wayar, to saboda haka duk mai fama da wannan matsalar tazo ƙarshe insha Allah.


Amfanin wannan Application É—in sune kamar haka;

Zai baka damar gano Application ko video ko waƙa ko dai wani abu mai nauyi da yake cinye maka space a waya

Zai Æ™arawa wayarka girman memory 

Zai nuna maka adadin MB na kowane Application É—in dake cikin wayarka

Zai nuna maka storage location na kowane abu a wayarka

Zai baka damar goge video ko Application ko duk wani abu da cinye maka space a wayarka

Zai baka damar ganin video tacinda.

Yanda ake anfani da wannan Application É—in

Download


Idan ka danna inda aka rubuta"download" dake sama kai tsaye zaikaika kan wannan Application a play store kadauko shi,bayan ya gama installing a wayarka Nan take zaka fara amfani dashi.

Babban abun burgewa da wannan Application É—in yake dashi shine adadin MB baiki 1MB ba Kuma sama da mutane dubu É—ari sun dauki shi,sannan baida tallace-tallace aciki kuma baya amfani da data.

👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post