Yanda zaka saurari kowane gidan Radio Na duniya baki daya🤌

 Assalamu alaikum aminchin Allah ya tabbata ga Annabin Rahma Al Mustafha Da ahlin gidan sa da sahabban sa Baki daya.

Ina miko gaisuwa ta irin ta addinin muslunchi ga masu bibiyar mu dare da rana. 

Yau wani application mai matuqar amfanin amfanuwa kuma🥰. Domin zai baka damar sauraron kowane kalar gidan radion da kake buqata gaba daya na fadin Duniyar nan.

Ina yan'uwan mu da suke kasashen waje wadanda suke so suga suna sauraron gidan radion kowane na kasar ka wato idan kana chan wata kasar zaka saurari kowane gidan radion

Ga cikakken videon zaka iya kallon yanda ake amfani da application din.

Kawai dannan kan hoton videon zai bude

👇👇👇👇👇


Zakaga da yawa idan kana buqatar sauraron wani gidan radion koda a kasar kane ba lalle ka sami damar sauraron wani gidan radion da yake a wata jahar ba.

To shi wannan application bama iya na kasar ka ba. Zaka iya sauraron na ko ina da yake a fadin duniyar nan.

Kamar yanda kuka gani a videon da na sama zaku ga kawai sunan kasa zaka sa sannan sai ka saka sunan gidan radion idan ka sanshi idan ma baka san shi ba zaka iya rubuta iya sunan kasar sannan sai kayi search din ta. To duk wani gidan radion da yake a wannan kasar zai fito kuma idan ka kunna zaka saurare shi.

Saboda haka ga link din wannan application a kasa sainka taba kayi download din sa.

Zakaga na rubuta Download a kasa da zarar ka taba shine application din zai sauka a wayar ka.

👇👇👇👇👇

Download

Download

Post a Comment

Previous Post Next Post