Yanda zakaga duk abinda budurwar ka ko matar ka takeyi a wayar ta batare da ta sani ba

 Yanda zaka ga duk abinda budurwar ka ko matar ka take yi cikakken bayani.

Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a sabon darasin namu.

Yau de komai yazo karshe duba da yanda tambayoyi sukayi yawa akan yanda mutum zai iya ganin duk wani abu da matar sa take yi ko budurwar sa ko kanwar sa ko wata er'uwar sa.

Wannan darasi munkoya shine domin ilmi da kuma yanda iyaye suke buqatar ganin sun tarbiyan tar da yayan su.

Da farko kamar yanda kuka ga full din videon a facebook page dina duk da ma zan ajje muku videon a kasa domin kowa yaga yanda ake amfani da wannan hanya😌.

Application ne guda biyu zai baka damar ganin dukkanin abubuwan da kuke buqata na message da video da hotuna baki daya.

Amman a cikin videon saboda dokar youtube yasa na dan sakaya maganar nayi amfani da sabuwar waya da tsohuwar waya.

Sabuwar waya tana nufin wayar ka. Ita kuma tsohuwar wayar tana nufin na wanda kake so kayi control din sa.

Application na farko zai baka damar duk ganin wani notification na waya. Misali duk wani abu da ake turowa hatta kira ma yana bangaren notification to zai dinga shigowa ta cikin wayar ka.

Daman asali zaka saka gmail dinka ne a cikin wayar. To ta cikin gmail din ka duk wani kira da akayi a wancan wayar zaka dinga ganin shi a wayar ka.

Haka zalika zaka ga duk wani message na whatsapp ko facebook ko nomal message ta cikin gmail din ka.

Idan ma ace wayar ta message yana shigowa da yawa zaka iya saita keyword a cikin application din.

Keyword yana nufin duk abinda ka saka a gurin to zai ksance idan ana neman irin sa zai kawo ma komai dangane da wannan kalma.

To zaka iya saita keyword ta wata kalma misali ( Inason ki, ilove you, mu hadu , sabon guri,) ba lalle sai kayi full rubutu a keyword ba kawai da ka dan rubuta kalmomi to idan aka turo message zuwa wayar ko daga wayar aka tura zuwa wata wayar inde acikin message din akwai kalolin kalmomin da ka rubuta a keyword zai shgo ma ta gmail dinka.

Abin yana da abin mamaki ya kamata ku mallaki wannan application mai tsada.


2) Application na biyu shi yafi wannan amfani domin zaka iya daukar hoton inda kake to da zarar ka saita shi a wayar ka.

Ta amfani da IP address.

Bayan ka saita application din a wayar budurwar taka to zaka tura ip address din ta zuwa wayar ka to idan kna aon ganin komai ta wayar ka kawai ip address din nan zaka bude to zakaga komai a wayar ka batare da ta sani ba.

Wallahi wadannan application suna da tsada sosai ya kamata ku mallake su sannan ku rubuta su incase kada su bata.

Idan ka saita komai zaka iya kunna camerar gaba ko ta baya kaga videon wayar budurwar taka ko matar taka ta cikin wayar ka. Idan kuma nomar record ko voice ko hoto kake so ka dauka nomal zaka ita dauka bata tare da ta sani ba.

Ga videon nan sai ku taba ku kalla cikakken videon

👇👇👇👇👇


Sannan wadannan application ga wanda suke son su sauke su a wayar su a chan kasa zan ajje muku link din su sai ku ajje su a wayar ku.

Na tabbata kun kalli videon sannan kun gane dukkanin hanyoyin da zaku iya saita wadannan applucation din.

A kasa zaku ga na rubuta Download 1 to application na farko kennan Sannan Download 2 application na biyu kenan wanda nayi bayani acikin videon.

👇👇👇👇👇

Download 1

Download 2



Post a Comment

Previous Post Next Post