Yanda zakaga Jerin mutanen sa suke online a whatsapp batare da GB ba Sirri 2022

 Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi.

Yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne wanda zai baka damar gane duk wanda yake a online a whatsapp saboda inde kana amfani da normal whatsapp bazaka taba ganin mutum yana online ba har sai idan ka bude chat din ku sannan zakaga yana online ko kuma yaushe ya sauka gba daya. Duk da dai masu amfani da whatsapp GB sukan iya ganin alamar lokachin da mutum ya hau online har su samu damar yi masa magana.




Shi yasa na kawo mana wani application da zai baka damar gane wanda yake a online a lokachin da kakeyin chatting. 

Wato abin mamakin da yake acikin wannan application shine zakaga jerin duk wanda a lokachin da yake online da kuma yaushe ya hau da lokachin da ya sauka.

Bayan nan zaka iya zabar wata number ta budurwar ka ko matar ka kana ganin duk lokutan da take hawa da kuma sauk a whatsapp da adadin da takeyi idan ta hau online.

Mafi yawanchin matayen mu suna amfani da GB whatsapp ne domin su gane mun hau online to su kuma sai su sauka saboda kada mu gansu a wannan lokachin. Alhalin kuma sun dade suna chat.





Amman wannan application zai fada maka ma duk adadin awannin da take yi sannan da mintuna idan ta hau online.




Shi yasa na zabo mana wannan application mai matuqar abin mamaki ya kamata mu mallake shi.

Zan ajje muku link din sa a kasa sai ku garzaya ku dakko shi. Sannan abin mamaki shine bashi da wani nauyi sosai sannan a kowace kalar waya yana yi.

Ka duba kasa zakaga na rubuta Download sai ka taba shine zai baka damar saukewa a wayar ka

👇👇👇👇👇👇

Download




Previous Post Next Post