Assalamu alaikum ina qara miko gaisuwa irin ta addinin muslunchi.
Yau ma wani application ne na kawo mana wanda zai bamu damar ganin duk wani sirri na wayar mutum ta number sa.
Da zarar ka mallaki application din zakaga duk hotunan sa. Saboda zakaga wani lokachin ana ta kiran ka da sabuwar number kuma bakasan mai ita ba . Bayan haka kayi-kayi a fadama ba'a fadama ba To idan ka bi wannan hanyar zaka gano wanene da inda yake baki daya.
kawai da ka saka applicatuon din a wayar ka babu wani wahala wajen bude shi. Saboda kana gama bude application din kawai Number wayar ka zaka saka.
To zaka ga duk wani hotunan wata number da aka kira ka. Buguda qari duk lokchin da ya qara saka hotuna a social media shi wannan application din zai sanar da kai. Kowane social media ne facebook,twitter ko instagram ne.
Saboda haka ga link din application din nan a kasa zaku ga na rubuta download sai ku taba shine zaku sauke wannan application din a aayar ka.
👇👇👇👇👇👇