Best app 2023 Cations app for video




 Assalamu alaikum barkan mu da safiya. Yan'uwa yau wani application na kawo mana wanda duk masu amfani da wayar android da iphone kowane na ajje masa link din wanda zayyi amfani da shi a chan kasa kenan.

Amman kafin nan ka dan karanta dan bayanin da zanyi a dukkanin applications din guda biyu.

Wannan application zai baka damar fassara duk wani video da kake yi kuma kana magana.


Zakaga akwai wadanda suka kware sosai wajen iya editing na video sannan duk maganar da sukeyi a kasa ana fassara ta. To amman zakaga wannan akwai wahala wajen rubutawa.

Shi wannan application saukin da yazo da shi shine. Normal idan ka gama videos din ka gaba daya. To zai fassara ma duk wani magana da kakeyi acikin videon.

Amman ba wai kana turanchi ya fassara zuwa hausa ko wani yare daban ba.

Normal idan turanchi kake yi to zai dinga rubuta kalma bayan kalma abinda kake fada kenan.

Amman wata kila idan kanayin hausa ya rubuta da turanchi. Amman kunsan da yake hausae kala kala ce ba lalle ya rubuta daidai da abinda kake so ba.

Amman tabbas wannan application ne ya dace ko mallaka domin ganin kun qayata videos din da kuke yi domin samin mabiya a dukkanin bangarori na duniya gaba daya.

Da farko na ajje link din application din a kasa. Sai de akwai banbanchin application ga duk masu amfani da wayoyin guda biyu.

Idan kana amfani da Android to irin app din da na ajje muku daban saboda babu shi a Appstore na iphone kenan. 

Haka masu amfani da iphone na sh daban amman kowane aikin su daya sai de banbanchin kamfani ko wanda ya kirkira.

Da farko dukkanin app din idan kuka mallake su kawai bude su zakuyi sannan zasu baku damar normal yanda ake bude kowane application sabo.

Bayan ka bude shine zai bada damar dora kowane video naka. Bayan ka dora shine zakaga Captions to idan ka taba shine zai rubuta duk wani abu da ka fada acikin video.

Kamar yanda nayi muku misali acikin videon da na dora a facebook.

Kawai kaje kasa zakuga na ajje link din da zaka dakko.

Amman wajen link din ga duk masu amfani da Android zakuga na rubuta Android da koren rubutu sai ka taba shine zaka sauke app din a wayar ka.

Idan kuma iphone gareka zakaga na rubuta iphone shima da koren rubutu sainka taba ka sauke app din.

Android

iphone

Previous Post Next Post