Application da tafi kowane amfani a wannan shekarar 2023

 Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi. Ya sanyi da kuma hakuri damu.

Yau darasin mu kan wani application ne da yafi kowane application muhimmanchi a wannan shekarar kai harda shekarun da suka wuce domin application ne da zai baka damar koyon sana'ar siyar da DATA mai saukin gaske akan farashin da babu kamar sa a duk fadin nahiyyar africa. Da kuma katin waya da sauran su.

Kamar yanda kuka ga videon a page dina na facebook na nuna muku yanda zakuyi amfani da website din to yanzu harda application ma. Ga duk masu amfani da Android zasu iya mallakar sa idan kuma kana da iphone sai ka ziyarchi website din.

Zan ajje muku link din application din a kasa sai kuje suyu download din sa.

Da farko de wannan application na KK Techdata hanya ce ta kasuwanchin duk wani abu da ya danganchi rechargecard na kowane layi da kuma DATA mai sauki.

Bazan cika ku da surutu ba kamar de yanda kuk ga full videon a page dina na facebook ga kuma wanda baiga videon ba gashi nan a kasa sai ka taba shine zakaga yanda ake amfani da shi

Ga videon

👇👇👇👇



A duk lokachin da ka nemi wani website ko app na siyar da DATA mai sauki idan baka sami KK Techdata ba to a gaskiya an barka a baya Domin muna siyar da DATA MTN SME akan 218 da sauran su.

Haka zalika abinda ya danganchi rechargecard ma akwai garabasa acikin sa.

Ga link din application din a kasa zakuga na rubuta Download sai ku taba shine zaku sauke shi acikin wayoyin ku.

👇👇👇👇

Download

Download

Previous Post Next Post