Sabon Application a wannan shekarar ka mallake shi



 Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a yau a sabon darasin namu.

Cikin ikon Allah a farkon shekarar nan ta 2023 na samo mana wani sabon application na wayar iphone wanda zai baka damar boye duk wani application da yake a wayar ka.

Nasan wasu basu fuskanchi na bayanin ba.

To ku biyo ni a sannu zan kaiku inda zaku gane insha Allah.

Application ne na wayar iphone da zarar ka mallake shi zai baka damar boye duk wani application na cikin wayar ka . koda mutum zai dade a wayar ka a hannun sa to bazai gano wannan application din da ka boye ba.

Zaka iya boye whatsapp ko Tiktok baza a taba ganin sa ba sai kai idan kana son amfani da su zaka bi hanyar da ka boye su sannan ka dawo da su.

Bugu da qari zaka iya saita wani location na wani gida ko unguwa wanda inde kaje wajen to idan ka zabi kalar da kuma adadin apps din da zai boye ma to wayar ka zata boye ma su amman da zarar ka fito daga wannan location din wayar ka zata dawo ma dasu batare da ka qara shiga application din ba.

Sannan zaka iya saka wa application din security wanda babu wanda zai iya budewa ko kuma ka cire shi daga home screen.

Duka de nayi bayanin shi acikin videon da na dora a youtube da kuma facebook page din mu.

Kuje kasa zaku ga na rubutu Download sai ku taba ku sauke application din a cikin wayoyin ku

Nagode

👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post