Wannan app din zai burgeku sosai ( Draw app ) 2023

Assalamu alaikum ina muku gaisuwa irin ta addinin muslunchi. Barkan mu da yau. Ya dare ya kuma fama da al'a muran Rayuwa.

Yan'uwa har'ilayau mun kawo muku wani application wanda zai taimaka muku wajen fitar da duk wani Zane ( Drawing ) a wayar ku batare da takarda ba.



Akwai masuyin zane sannan akwai dalibai da yawa wanda za'a iya basu aikin gide domin fitar da wani zane ( Drawing ) Amman basu san yanda zasuyi ba saboda idan basu iya ba dole sai de su taka har inda mutum yake sannan ya zana musu sai suyu amfni da shi.

Hak zalika masu yin zanen ajikin bango ko a wani frame haka. Zakaga abin yana basu wuya sosai saboda sai sunyi amfani da wani takarda da kuma pencil ko biro sannan. Bayan nan idan zasu saka shi a computer abin yana basu wuya.

Yau wannan application din dukkanzai share muku kukan da kuka dade kunayi akan wahalhalun da kuke na neman hanyar sauki.

Domin zaku iya zana ( Draw) duk wani kala ta cikin wayoyin ku batare da kunyi amfani da paper ko pencil ba ko kuma computer ba.

Shi wannan application idan ka sauke shi acikin wayar ka bashi da wani wahala wajen amfani da shi. Sannan zai baka kalar kowane InK ko biro ko pencil domin aiwatar da aikin ka .



Akwai mutanen da zakaga suna da kokari wajen iya zana wani abu amman basu da computer sannan suna so suga sun kware wannan fannin.

Duka wannan application zai sauwaka muku.



Ku duba kasa zakuga na Rubuta Download sai ku taba shine zaku sauke shi acikin wayoyin ku

👇👇👇👇👇

 Download

Previous Post Next Post