Wannan ce hanyar ce mafitašŸ˜­. Kowace kalar waya 2023

Wannan ce hanyar ce mafitašŸ˜­. Kowace kalar waya 2023



Assalamu alaikum barkan mu da warhaka ina fatan kowa yana nan lafiya. Yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne mai matuqar amfanin gaske sabode zai ba sayar ka tsaro ga dukkanin masu samin matsala a wayoyin su. Kamar yanda kuka ji nayi bayani acikin videon. 



Sau da dama mune muke bawa wayoyin mu matsala ko kuma wani baka sani ba. Mukan iya cire wani application a wayar mu amman bamu tabbatar da wannan app din dole sai dashi wayar zatayi amfani da kanta ba.

Duk wani application da kuka gani acikin waya akwai system application sannan akwai user application.

 System application shine wayar take zuwa dashi. Saboda hakan ne ma wani lokachin baka iya ganin application din sai de idan ka shiga setting. To wani lokachin koda mun shiga setting din idan munga wani app din muna cire shi. Saboda mu sami soace a wayar mu.

Wannan babban kuskure ne dole wayar ka ta dinga baka matsalar da baka sani ba.



User application Application ne wanda mukan dakko shi ku a tura mana daga wata wayar domin muyi amfanin kan mu da shi. irin whatsapp ko facebook tiktok ko wani application na hoto ko video dadai sauran su. 

To shi wannan idan ka cire shi a wayar bashi da wata matsala.

Sai de wata rana akan iya sama user application sai a boye shi har sai idan kayi amfani da application din da na nuna muku zaku iya binciko wani app da aka boye muku ana daukar bayanan ku.

To shi wannan bazai zamo system application ba. Duk dai da baza ka ganshi ba sai kayi amfani da wani application.

Nasan da yawa suna tambayar kansu to tayaya zasu iya banbancewa. 

Idan kukayi amfani da wannan application din zai baku damar gane komai na application.


Kamar yanda kuke ganin wannan hoto a sama zakuga ya banbance mana system app da kuma user app.

Idan kantaba system app zai jeroma adadin duk wani application da wayar tazo da shi. Kuma kada kayi ganganchin cire su.

Amman user app zaka iya cire su. Sannan shi wannan application ma zai zaka iya marking din adadin app din da kake so ka cire a lokachi daya.

Saboda haka ga link din application din a kasa sai kuje kunsauke shi a wayoyin ku.

Zakuga na rubuta download sai ku taba. Shine app din zai sauka a wayoyin ku.


šŸ‘‡šŸ‘‡šŸ‘‡šŸ‘‡šŸ‘‡

 Download

Previous Post Next Post